<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>604</hymn_number>
<title>Ƴan Duniya LW604</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Ƴan duniya ba su yarda da Ubangijinmu
 A ransu ba su yarda ya zama sarkinsu
 Amma fa wata ran zai komo duniyan nan
 Duniya duniya, duniya.

[V2]
 1) Ubangijinmu (3x )
 Ubangijinmu zai zo
 Hu- hu- hu Ubanginmu zai zo

[V3]
 2) Ranar shari'ar Allah randa zai zo
 Cikin duniya I, Ubanginmu zai zo

[V4]
 3) Duk wanda ya ǩi ni, ni Yesu
 Ni ma zan ǩi shi, Ubangijnmu zai zo hu- hu- hu

[V5]
 4) Za ya zo (3x)
 Ubangijinmu zai zo
 Hu- hu- hu Ubangijimu zai zo</lyrics>
</song>